11 Satumba 2025 - 23:16
Source: ABNA24
Bidiyon Yadda Rundunar Qassam Sun Halaka Sojojin Isra'ila 4

Dakarun Qassam, reshen soji na Hamas, sun kai hari kan tankar Merkava na Isra'ila a wani samame da suka kai a arewacin zirin Gaza. Fashewar tankar yayi sanadin kashe sojojin Isra'ila hudu. Wannan aikin wani bangare ne na jerin ayyuka da suka sawa suna "Sandar Musa".

Ra'ayinka

You are replying to: .
captcha